Latest
Daya daga cikin manyan Neja Delta, Cif Anabs Sara-Igbe ya bayyana cewa fadar shugaban kasa ta dade ta na kitsa yadda za ta sanya dokar ta baci a Ribas.
Majalisar wakilai ta amince da dokar ta-ɓaci a Rivers, inda ‘yan majalisa 243 suka halarta, suka kada kuri’ar murya don amincewa da bukatar Shugaba Tinubu.
Manyan 'yan adawa ciki har da Atiku Abuabakar, Nasir El-Rufa'i da Peter Obi sun kalubalanci sanya dokatar ta-baci a jihar Rivers da sauke gwamna Simi Fubara.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya ba da tabbacin cewa ana shirin hadaka domin kawar da Bola Tinubu daga mulkin Najeriya a 2027.
Majalisar wakilan tarayya ta fara tafka muhawar kan bukatar da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya aika mata na ayyana dokar ta ɓaci a jihar Ribas.
Yayin da yan adawa ke kokarin kawo cikas ga mulkin Bola Tinubu a 2027, tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar da wasu jiga-jigan APC sun kafa kawance.
EFCC ta kama Akanta Janar na Bauchi da wasu mutum biyu bisa zargin wawure Naira biliyan 70, yayin da ake binciken Gwamna Bala Mohammed kan lamarin.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan ta tabo batun yunkurin yi mata kiranye daga majalisar dattawa. Ta ce ba zai yi tasiri ba.
Manyan 'yan siyasa ba su fara amsa kiran tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i na a hade wuri guda domin fatattakar gwamnatin Bola Tinubu ba.
Masu zafi
Samu kari