Latest
Majalisar wakilai ta amince da dokar ta-baci a Rivers, amma ta ce shugaban riko zai rika kai rahoto ga su, ba ga shugaban kasa ko majalisar zartarwa ba.
Yayin da wasu ke ta yada jita-jita kan halin da dakataccen gwamnan Rivers, Siminalayi Fubara ke ciki, kakakinsa ya tabbatar da cewa mai gidansa yana lafiya.
Gwamnatin jihar Lagos ta yi jimamin mutuwar shugabar karamar hukumar Ayobo-Ipaja, Bolatito Shobowale, wacce ta rasu a yau Juma'a bayan doguwar jinya.
Wasu miyagu sun farmaki masallaci a jihar Kaduna yayin da masallata suke tsaka da gudanar da ibada. 'Yan sanda sun cafke wasu da ake zargi da kai harin.
A kwanaki 10 na karshe a watan Ramadan daren Lailatul Qadr ke faɗowa kuma an fi tsamnaninsa a mara watau 21, 23, 25, 27 da 29. Ana son mutum ya raya su duka.
Farfesa Pat Utomi ya bayyana cewa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi rashin adalci da ya sa dokar ta ɓaci a Ribas amma bai sa a jihar Legas ba.
Yayin da ake neman kotu ta tuge Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli, kotun daukaka kara ta yi fatali da korafin tubabben Wazirin Zazzau a jihar Kaduna.
Karamin Ministan gidaje da raya karkara, Yusuf Ata ya caccaki hadakar Atiku Abubakar, Nasir El-Rufa'i da Peter Obi da adawa da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Tun bayan hukuncin kotun koli kan yancin kananan hukumomi, Gwamnoni na ƙoƙarin hana aiwatar da matakin cin gashin kai da biyansu kudadensu kai tsaye.
Masu zafi
Samu kari