Latest
Yayin da ake sukar Bola Tinubu kan sanya dokar ta-ɓaci, jigo a PDP a Rivers, Alex Wele, ya bukaci al’umma su mara wa mai rikon jihar baya don samun zaman lafiya.
Fadar shugaban ƙasa ta ce yunkurin haɗakar jagororin ƴan adawa irinsu Atiku, Obi da El-Rufai ko a jikin Tinubu domin ya maida hankali wajek sauke nauyi.
Babban lauya a kasar nan, Mike Ozekhome (SAN), ya zargi gwamnatin tarayya da karya dokar kasa, da kuma gudanar da juyin mulki a jihar Ribas, wanda ya saba doka.
Musa Ilyasu Kwankwaso, ya yi magantu kan sarautar Kano inda ya ce Sanusi Lamido Sanusi Sarkin gwamnati ne, Aminu Ado Bayero kuma na Sarkin al’umma.
Gwamnoni 12 na jam'iyyar PDP za su maka Bola Tinubu a kotu kan dakatar da gwamna Siminalayi Fubara da aka yi. Gwamna Seyi Makinde ne ya fadi haka.
Bayan shafe tsawon lokaci ana taƙaddama, kotun kolin Najeriya ta tabbatar da Samuel Anyanwu a matsayin halastaccen sakataren jam'iyyar PDP na ƙasa.
Shugaban kwamitin amintattu na ALGON, Hon. Odunayo Alegbere, ya tabbatar da cewa gwamnatin tarayya ta na shirin fara biyansu kudadensu kai tsaye.
Sanata Natasha Akpoti ta zargi Godswill Akpabio da taba jikinta da mata kalaman soyayya masu motsa sha'awa. Natasha ta ce ya taba magana a kan zoben auren ta.
Dakarun sojojin sudan sun kwace ikon mulki a fadar shugaban kasa bayan shafe shekaru ana yaki tsakaninsu da 'yan tawayen RSF. Mutanen kasar sun yi farin ciki.
Masu zafi
Samu kari