Latest
A makon da ya gabata, tsohon gwamnan Ribas kuma Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya samu nasarori da dama, wadanda za su girgiza jam'iyyarsa ta PDP.
Jami'an tsaro sun karyata kai hari jami'ar Maiduguri inda suka bayyana cewa harbe-harben da aka ji sun faru ne a Ajilari da ke jihar Borno a Arewacin Najeriya.
Jam'iyyar NNPP karkashin jagorancin Agbo Major ta bayyana cewa yarjejeniyarta da ƴan Kwankwasiyya ta kare bayan kammala zaben shugaban kasa na 2023.
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta yi magana kan dakatar da gwamna Siminalayi Fubara da Bola Tinubu ya yi a makon da ya wuce. Sun fadi dalilin yin shiru kan lamarin.
Kungiyar shugabannin kananan hukumomi ta Najeriya (ALGON), ta tabo batun da ya sanya har yanzu gwamnatin tarayya ba ta fara tura musu kudade kai tsaye ba.
Jam'iyyar APC mai mulki a kasa ta gargadi gwamnatin Kano da cewa za ta iya jawo wa kanta dokar ta baci da irin furucin da ta yi a kan Hafsa Ganduje.
Shugaban riko na jihar Ribas da ya gaji gwamna Siminalayi Fubara ya gargadi sarakunan gargajiya kan shiga siyasa, ya bukaci su ba da hadin kai kan tsaro.
Kungiyar matasan Ijaw ta maka Bola Tinubu a kotun ECOWAS kan dakatar da gwamna Siminalayi Fubara. An nemi kotu ta ci taran Tinubu dala miliyan 10 kan Fubara.
Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah ya yabi Baban Chinedu da ya fara wa'azin kalubalantar Kiristoci a Najeriya. Asadussunnah yana tare da Baban Chinedu.
Masu zafi
Samu kari