Latest
Mutane da dama sun bayyana ra'ayo'yi bayan Aminu Ado ya janye hawan sallah a jihar Kano. Mutane sun yaba masa da bukatar hakura da mulkin Kano baki daya.
Gwamnatin tarayya ta fara biyan N77,000 ga masu bautar ƙasa. Legit Hausa ta tabbatar da hakan yayin da ta zanta da wasu daga cikin 'yan NYSC da suka karba.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya yi magana kan rahotannin da ke cewa ya zabi wanda zai gaje shi a matsayin gwamna a zaben shekarar 2027.
Bayan Aminu Ado Bayero ya janye shirin hawan sallah, Sanata Shehu Sani ya jinjinawa Sarkin Kano na 15 bisa wannan yunkuri inda ya ce hakan zai kawo zaman lafiya.
Shugaban ƙungiyar gwamnonin APC, Hope Uzodinma ya ce jam'iyyarsa na da karfin da bai kamata ƴan adawa su tsorata ta ba, ya shawarci ƴan jam'iyya kan tallata ta.
Shugaban mata ta jam'iyyar APC a jihar Kaduna, Maryam Suleiman ta caccaki tsohon gwamnan jihar, Nasir Ahmad El-Rufai kan matakin da ya dauka na komawa SDP.
Wasu daliban lafiya sun nuna kin amincewa da karbar matar shugaban kasa, Remi Tinubu a matsayin uwarsu a yankin Neja Delta bayan dakatar da Fubara.
Babban malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Isa Ali Pantami ya fashe da kuka yayin da yake kwararo addu'o'i a wurin rufe tafsirin Alkur'ani na Ramadan.
Wani rahoto ya nuna cewa ana shirin nada sabon shugaban hukumar INEC da zai zama dan amshin Shatar gwamnatin Tinubu don samun damar magudin zabe a 2027.
Masu zafi
Samu kari