Latest
Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, ya fito ya yi Allah wadai da kisan wasu matasa suka yi wa matafiya 'yan Kano. Ya aika da sakon ta'aziyyarsa ga Gwamna Abba Kabir.
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa sun samu nasarar kawar da barazanar da ta sa suka shiga yaki da Iran, ya ce burinsu ya cika.
A labarin nan, za a ji cewa jagora a APC, Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa babu wanda zai iya shaida wa Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu gaskiya.
Dan takarar shugaban kasa a 2023, Peter Obi ya sanar da cewa an rusa kamfanin dan uwansa a Legas. Obi ya ce babu wata katardar kotu da ta sa a rusa kamfanin
Majalisar Wakilan Amurka ya yi watsi da kudirin da aka nemi sauke shugaban Amurka, Donald Trump kan harin da ya kai ƙasar Iran a lokacin yaƙinta da Isra'ila.
An yi rashi na daya daga cikin tsofaffin gwamnonin Najeriya. Cornelius Olatunji Adebayo wanda ya taba zama tsohon gwamnan jihar Kwara ya yi bankwana da duniya.
Wasu sojojin Isra'ila bakwai sun mutu a Gaza bayan harin bam da ya tarwatsar motar da suke ciki. Hamas ta ɗauki alhakin kai wannan mummunan harin.
Wani bincike da aka gano daga hukumar Amurka ya bayyana cewa ba a rusa cibiyar nukiliyar Iran ba kamar yadda shugaba Donald Trump ya yi ikirari bayan kai hari Iran
A labarin nan za a ji cewa Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya caccaki masu kudi da ke zaune a birnin da jawo matsala a biyan haraji.
Masu zafi
Samu kari