Latest
Gwamnatin Adamawa ta ce sabuwar dokar masarautu ta shafi sarautar Atiku ta Wazirin Adamawa, amma mai magana da yawun gwamnan ya musanta cire shi.
Sojojin Najeriya 20 ne suka bakunci lahira yayin da 'yan bindiga suka farmaki sansanin su da ke Kwanan Dutse, karamar hukumar Mariga, jihar Neja a ranar Asabar.
Bayan Bello Turji ya gwabza da jami'an tsaro, gwamnatin Zamfara ta ce artabun da aka yi da ‘yan ta'adda ya zama gagarumar nasara wurin kisan yaran dan bindigar.
Ma'aikatat lafita ta Gaza ta bayyana cewa akalla falasɗinawa 870 ne suka rasa rayukansu a hannun dakarun Isra'ila a tsawon lokacin musayar wuta da Iran.
Gwamnatin jihar Kwara ta ayyana ranar hutu domin murnar shigowar sabuwar shekara. Gwamnatin ta bukaci a yi wa jihar da Najeriya addu'ar samun zaman lafiya.
Yayin ake tunkarar sabuwar shekarar Musulunci, Gwamna Seyi Makinde ya ayyana Juma’a, 27 ga Yunin 2025 a matsayin hutun ma'aikata a fadin jihar Oyo.
Hukumar zabe ta ƙasa mai zama kanta watau INEC ta ce zuwa yanzu ta karɓi buƙatun yi jam'iyyu rijista akalla 110, ta ce za ta fitar da sunayensu gaba ɗaya.
A labarin nan, za a ji yadda aka samu kuskure a yayin binciken ababen hawa a jihar Anambra, wanda ya jawo asarar ran wani jami'in tsaron Najeriya.
Rahotanni sun nuna cewa Isra'ila za ta fuskanci matsin tattalin arzikin da ba ta taɓa gani ba sakamakon yakin da ta yi da Iran, hatta kuɗin kasar sun rage daraja.]
Masu zafi
Samu kari