Latest
Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatarda cewa yan bindiga karkashin jagorancin dan ta'adda, Babaro sun kwace ikon ƙaramar hukumar Kankara a Katsina.
Kasar Saudiyya da sarkin Musulmi sun sanar da shiga sabuwar shekarar Musulunci ta 1447 a ranar Alhamis. Za a yi azumin ashura a ranar 10 ga wata.
Rahotanni daga jihar Legas sun nuna cewa gidajen mai mallakin kamfanin mai na ƙasa watau NNPCL sun kara farashin kowace litar man fetur zuwa N925.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayyana cewa babu ƙungiyar siyasa da ta nemi rajista da ita a matsayin jam'iyya.
Yayin ziyarar Bola Ahmed Tinubu a jihar Nasarawa, Sarkin Lafia, kuma tsohon Alkalin Kotun Koli, Sidi Bage, ya ce shugaban yana sauya Najeriya kamar Legas.
Gwamnatin Neja ta rufe jami'ar IBB da le Lapai bayan kashe wani dalibi. An rufe jami'ar IBB ne domin bincike kan hakikanin abin da ya faru domin gaba.
Shugaban Amurka, Donald J Trump ya roki Isra'ila ta yafe wa Benjamin Netanyahu zarge zargen da ake masa kan abubuwa uku ko a soke shari'ar gaba daya.
Wasu daga cikin mazauna birnin Beersheba sun ce harin da Iran ta kai masi kafin dojar tsagaita wuta ta fara aiki ya gigita su, wasu sun ce sun ɗauka ƙarshensu ya zo.
Kasar Isra'ila ta bayyana hasarar da Iran ta jawo mata a yakin da suka yi da Iran. An kashe mutanen Isra'ila 28 tare da jikkata 3,000 da lalata motoci 4,000.
Masu zafi
Samu kari