Latest
Gwamna Ahmadu Fintiri zai dauki matasa 12,000 aiki kafin karshen shekarar 2025 tare da kafa makarantar fasaha da inganta rayuwar mata da matasa a Adamawa.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya dakatar da hadiminsa na ɓangaren mai da iskar gas, Felix Isere, ya kuma sallami shugaban hukumar EDOFEWMA, Ahmed Musa.
Jami'an tsaro sun cafke wani matashi kuma.magidanci, Yayu Musa bisa zargin halaka mahaifiyar matarsa, Ummi a jihar Kogi, ya yi bayanin yadda abin ya faru.
Sanata Ali Modu Sheriff ya ce sai dai idan Tinubu ya janye ko ba a yi zabe ba ne zai iya yin rashin nasara, amma in ba haka ba to zai lashe zaben 2027 cikin sauki.
Asibitin koyarwa na jam'iar Maiduguri da ke Borno ya bude cibiyar fasahar ICT ta kiwon lafiya inda ta karrama Bola Tinubu ana rigimar sauya sunan UNIMAID.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'addan Boko Haram a Borno. Sojojin sun hallaka miyagu tare da kwato kayayyaki masu yawa a hannunsu.
A yayin da aka bude gasar Big Brother Naija (BBNaija) zango na 10 a ranar Asabar, an samu mata uku da suka fito daga jihohin Arewa da suka shiga wannan gasa.
Tsohon mataimakin shugaban APC na ƙasa, Salihu Lukman ya bukaci shugabannin ADC sun shawo kan yunkurin jagororin haɗaka da ɗora wanda suke so a shugabanci.
Sheikh Bello Yabo ya bukaci ShugabaTinubu da ya karbo dukiyar da aka sace a mulkin marigayi Buhari, yana mai cewa yanzu babu uzurin jin kunyar kowa.
Masu zafi
Samu kari