Latest
Jam'iyyar APC reshen jihar Gombe ta sake jaddada cewa har yanzu tsohon Ministan sufuri, Farfesa Isa Ali Pantami, mamba ne a cikinta. Ta ce bai yi murabus ba.
Akalla 'yan sanda uku aka tabbatar da sun rasa rayukansu yayin da motar sulke ta taka bam da ake zargin yan ta'adda ne suka dasa a jihar Zamfara.
Rahoton cibiyar fasahar kudi ta Optasia ya nuna masu amfani da layukan waya a Afirka sun ci bashin kati na kusan Naira tiriliyan 4.6 a shekarar 2025.
Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya zama dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar ADC a zaben 2027. A baya ya nina baya son zama hakan.
Rahotanni sun nun cewa wani fitaccen dan kasuwa kuma manomi a karamr hukumar Dandume ta jihar Katsina ya rasa ransa bayan yan bindiga sun sace shi.
Hukumar kididdiga ta kasa, NBS ta bayyana cewa hauhawar farashin kaya a Najeriya ta karu zuwa kashi 15.93 a watan Mayun 2026 duk da raguwar farashin abinci.
Wasu tantiran 'yan bindiga sun kai hari a cibiyar NIPSS da ke jihar Plateau. 'Yan bindigan sun kashe mutane yayin harin wanda suka kai a daren ranar Litinin.
Jarumin Nollywood, Emeka Ike, ya maka INEC da hadimin Nyesom Wike kan yada bayanansa na zabe ba tare da izininsa ba, yana neman diyya ta Naira biliyan 10.
Sanata Adams Oshiomhole ya sake dwo da batun dakatar da Sanata Natasha da Majalisar dattawa ta yi, ya ce akwai wadanda aka yi sa hannunsu na bogi.
Masu zafi
Samu kari