Latest
Yayin da ake ta shirye-shiryen zaɓen ce gwamna a jihar Anambra Farfesa, Obiora Okonkwo ya bayyana kudurinsa na tsayawa takarar gwamnan Anambra a 2025.
Tun bayan bullar labarin cewa wasu daga cikin Malaman addinin Musulunci a Najeriya za su yi babban karatun Al-Kur'ani, an fara samun rabuwar kai tsakanin malaman.
Wani magidanci, Yahaya ya roƙi wata kotun yanki a Abuja ta raba aurensa da mai ɗakinsa, ya ce tun da ya musulunta zaman lafiya ya bar gidansa da matarsa.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari jihar Filato sun kashe mutane biyar. An kashe mutane biyar tare da yanka wata mata da miji yankan rago.
Kungiyar 'yan kasuwar man fetur ta PETROAN ta ce nan gaba kadan za a samu saukin farashin man fetur a Najeriya saboda farfado da matatun Fatakwal da Warri.
Tsohon kwamishina a jihar Kano, Musa Ilyasu Musa Kwankwaso ya gargadi shugabannin jam'iyyar da su yi taka tsan-tsan kan shirin shigowar Sanata Rabiu Kwankwaso.
Wnai jirgin sama dauke da mutane ya gamu da hatsari a kasar Amurka. Jirgin wanda yake dauke da mutum shida ya rufto a tsakiyar birni a ranar Juma'a.
Shugaban IPAC, Yusuf Ɗantalle ya bukaci Atiku Abubakar ya ba ɗa hakuri a bainar jama'a kan ikirarin da ya yi cewa shugabannin adawa sun karɓi kuɗi daga APC.
'Yan Najeriya da suka zamo bakin haure a Amurka sun ce suna buya a gida domin kaucewa kamun da shugaba Donald Trump ya sa a yi wa bakin haure a kasar.
Masu zafi
Samu kari