Latest
Ma'aikatar ilimi ta kasa ta yi magana kan rade-radin cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta rusa hukumar NBAIS da ke amfanar da ɗalibai Musulmi a Najeriya.
Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da shirin tallafin noman damina na 2026, inda manoma 50,000 za su samu tallafin takin mai rahusa a dukkan shiyyoyin Najeriya shida.
Wata mata mai suna Umma Husain ta rasu bayan wata jikarta ta mata dukan tsiya da turmi. Yan sanda sun tabbatar da cewa wanda ake zargin tana hannun su.
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta dakatar da hukumar INEC daga aiwatar da hukuncin da ya umarci soke rajistar ADC da wasu jam’iyyun siyasa biyar.
Rundunar sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi barazanar mayar da martani mai tsanani ga Isra'ila game da kai hare-haren a kudancin Lebanon.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ci tarar ADC da sakatarenta na kasa, Rauf Aregbesola, N1m bayan ta yi watsi da bukatar cire mai shari’a daga karar da ake yi.
Hukumar zaɓe ta INEC ta garzaya Kotun Daukaka Kara a Abuja domin neman dakatar da aiwatar da hukuncin da ya soke rijistar ADC da wasu jam'iyyu hudu.
Babbar kotun tarayya da ke Katsina ta yankewa Hauwa’u Mukhtar hukuncin kisa bayan samun ta da laifin taimaka wa ‘yan bindiga ta hanyar kai masu harsasai.
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta fara shari'a a zagayen na biyu kan fiye da mutum 600 da ake zargi da ta’addanci a kotunan birnin tarayya da ke Abuja.
Masu zafi
Samu kari