Latest
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya samu mukamin sarautar gargajiya a jihar Benue. Mai martaba Tor Tiv zai nada masa rawani.
Gwamnatin Najeriya ta hada kai da Faransa domin inganta tattara haraji. Sababbin dokokin harajin Najeriya na Bola Tinubu za su fara aiki a farkon 2026.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta nuna shakku kan tafiyar tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar da Peter Obi a zaben shekarar 2027.
Sojojin Amurka sun kwace wani jirgin kaya da ya fito daga China zai tafi kasar Iran. Sojojin sun cire wasu kaya a jirgin a kusa da tekun Sri Lanka a Nuwamban 2025
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya nuna goyon bayansa ga tsarin wa'adi daya a kan mulki. Ya ce zai taimaka wajen tabbatar da jagoranci mai kyau.
An sake taso da batun mutumin da zai yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu mataimaki a zaben shekarar 2027. Wasu na ganin cewa ba za a tafi da Shettima ba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya fito ya karyata zargin kisan Kiristoci a Najeriya. Mai girma Bola Tinubu ya bayyana matsalolin da kasar nan ke fuskanta.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya haramta kafa kungiyar Hisbah da Abdullahi Ganduje ya ce zai kafa a jihar Kano. Abba ya ce hakan barazana ne ga jihar Kano.
Cibiyar kididdiga ta kasa NBS ta fadi yadda farashin abinci ya yi kasa a watan Oktoban 2025. Abinci ya sauko a jihohi da dama, Yobe ta fi sauran jihohi arahar abinci
Masu zafi
Samu kari