Latest
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kwaiwayi sakon tsofaffin shugannin kasar nan wajen mika bukatar yafe wa Najeriya da kasashe masu taso wa basussukan da su ka ci.
Babbar kotun jihar Kano ta yi hukunci inda ta dakatar da APC da PDP da wasu jam'iyyu guda 19 daga kawo cikas ga hukumar zaben jihar Kano (KANSIEC).
Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta yi barazanar shiga yajin aiki. Shugaaban ASUU ya ba gwamnatin tarayya wa'adin kwanaki 14 kan lamarin.
Kwamitin zaman lafiya karkashin Abdulsalam Abubakar zai yi taro domin samar da mafita ga matsalolin Najeriya. Kwamitin ya ce matsaloli sun yi yawa a kasar nan.
Yar marigayi Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero da ake kira Zainab Bayero ta koka kan yadda mutane suka dira kansu saboda neman taimako da suka yi a kwanaki.
Gwamnatin jihar Bauchi ta gabatar da karin kasafin kudi a gaban majalisar dokokin jihar domin neman ta amince da shi. Za a yi ayyuka masu muhimmanci a cikinsa.
Bayan labarin sojan ruwa, Seaman Abbas Haruna, shirin Brekete Family ya sake zuwa da wani labarin ƴan sanda. waɗanda suka karɓe N1000 suka bar abun N800,000.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa fannin tsaron kasar zai samu fifiko a kasafin shekarar 2025. Gwamnatin ta ce sai an samu tsaro kasar za ta samu kudin shiga.
Matasan Najeriya sun fara shirin gudanar da zanga zangar tsadar rayuwa a Najeriya karo na biyu a Oktoba. Matasan sun tunkari Bola Tinubu da zafafan bukatu har 17.
Masu zafi
Samu kari