Latest
'Yan Kano sun rike mai taimakawa shugaban kasa kan harkokin ‘yan majalisar wakilan tarayya. A 2023 Bashir Lado kuma ya samu makamancin wannan matsayi.
An kawo jerin wasu malaman da za su iya goyon bayan Bola Tinubu a 2027. Ana ganin cewa irinsu Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingirza su sake talla Tinubu a 2027
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Kwamred Philip Shaibu ya sake taso mai gidansa, Gwamna Godwin Obaseki a gaba kan zargin almundahana da kudin al'umma.
Kamfanonin NNPCL da Chevron sun yi nasarar hakar wata rijiyar mai da aka samu alheri a Yammacin Neja Delta da ke Kudancin kasar domin inganta Najeriya.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda a yankin Arewa maso Gabas na Najeriya. Sojojin sun kuma kwato tarin makamai masu yawa.
Gwamnatin tarayya ta kirkiro shirin canza ababen hawa daga amfani da man fetur zuwa gas CNG domin rage hauhawar farashin mai da samun saukin sufuri.
Rahotanni sun tabbatar da cewa hukumar Hisbah a Kano ta kama wani kwamishina daga jihar Jigawa, Auwal Danladi Sankara kan zargin lalata da matar aure.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yabi kyawawan manufofin da tsohon shugaban kasa a mulkin Soja, Janar Yakubu Gowon mai ritaya ga kasar nan.
Kusa a APC ya yi kuka kan yadda lamura ke tafiya a mulkin Bola Tinubu. Jigon APC ya koka kan yadda darajar Naira ta karye da yadda ake nuna son kai a Najeriya
Masu zafi
Samu kari