Latest
Jihohin Kaduna da Kogi za su gudanar da zaben shugabannin kananan hukumomi a ranar Asabar, 19 ga watan Oktoban 2024. Za a yi zaben cike gurbi a Plateau.
Kwamishinan ayyuka na musamman a jihar Jigawa, Auwal Danladi Sankara ya mayar da martani kan zargin lalata da matar aure inda ya musanta labarin da ake yadawa.
Shugaban majalisar wakilai ta ƙasa, Rt. Hon. Tajudeen Abbas ya miƙa sakon ta'aziyya bisa rasuwar wasu ƴan jarida 2 da ke aiki a majalisar cikin awanni 24.
A ranar Juma'a, 18 ga watan Oktoba, 2024 dakarun hukumar Hisbah suka cafke Auwal Sankara bisa zargin aikata ba daidai ba a wani kango tare da matar aure.
Gwamnatin Kano ta bayyana shirinta na ɗaukar jami'an tsaro musamman mafarauta aikin gadin makarantu gwamnati a faɗin kananam hukumomi 44 a jihar.
'Yan Kano sun rike mai taimakawa shugaban kasa kan harkokin ‘yan majalisar wakilan tarayya. A 2023 Bashir Lado kuma ya samu makamancin wannan matsayi.
An kawo jerin wasu malaman da za su iya goyon bayan Bola Tinubu a 2027. Ana ganin cewa irinsu Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingirza su sake talla Tinubu a 2027
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Kwamred Philip Shaibu ya sake taso mai gidansa, Gwamna Godwin Obaseki a gaba kan zargin almundahana da kudin al'umma.
Kamfanonin NNPCL da Chevron sun yi nasarar hakar wata rijiyar mai da aka samu alheri a Yammacin Neja Delta da ke Kudancin kasar domin inganta Najeriya.
Masu zafi
Samu kari