Latest
Kungiyar Muslim Media Practitioners of Nigeria (MMPN) ta bukaci Gwamnatin Tarayya da sauran jihohi su sanya 1 ga watan Muharram a matsayin ranar hutu.
Darajar Naira ta farfado a kasuwa bayan kwashe kwanaki uku tana faduwa a kasuwa. A ranar 5 ga watan Yuli, darajar Naira ta kasu a kasuwannin 'yan canji.
Sanata Godswill Akpabio da Rt. Hon. Tajuddeen Abbas sun shekara su na rikon Majalisa. Mun kawo abubuwan da suka faru a Majalisa cikin shekara a zamanin Bola Tinubu.
Gwamnatin jihar Jigawa za ta ba manoma mutum 30,000 tallafi domin bunkasa harkokin noma a jihar. An ware manoman da za su amfana da shirin tallafin.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi nasarar hallaka 'yan ta'addan ISWAP a jihar Borno. Sojojin sun samu nasarar ne bayan sun kai farmaki a maboyar 'yan ta'addan.
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yi fatali da yarjejeniyar Samoa inda ya ce da Musulmi da Kirista da sauran masu addinai duk sun ce ba za su amince ba.
Jafaru Sani ya tona yadda Uba Sani yake kaddamar da ayyukan da Nasir El-Rufai ya yi duk da su na kukan ba su san inda aka kai bashin da El-Rufai ya ci ba.
Wasu suna tsoron auren jinsi zai halatta amma wata lauya mai suna Aysha Hamman ta jero abin da ya sa yarjejeniyar Samoa ba za ta iya hallata auren a Najeriya ba.
Yan bindiga sun turo sakon gargaɗi da barazana kwanaki kalilan bayan sun shiga garin Maidabino da ke karamar hukumar Ɗanmusa a jihar Katsina, sun sace mutum 50.
Masu zafi
Samu kari