Latest
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya caccaki bangaren shari'a kan abin da ya kira wasu hukunce-hukuncen da ba su dace a shari'o'in siyasa.
Tsohon Ministan sufuri, Amaechi a mulkin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya fadi abin da kusa hada shi faɗa da tsohon gwamnan Lagos, Rotimi Amaechi.
Dakta Isa Yuguda, tsohon gwamnan jihar Bauchi, ya bayyana cewa Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta fara magance matsalar wutar lantarki da ta gaggari gwamnatocin baya.
Kungiyar dattawan Arewa ta NEPG, ta yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan kokarin da yake yi wajen magance matsalar rashin tsaron da ya addabi yankin.
Rikicin cikin gida ya barke a APC kan korar ministan Bola Tinubu daga jam'iyya. Shugabannin sun ce korar ministan da aka yi a Bayelsa ya saba dokar kasa da jam'iyya.
Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Olayemi Cardoso ya ce duk da rashin darajar Naira akwai damarmaki da dama wanda za a yi amfani dasu domin inganta kasar.
Mashawarcin shugaban kasa a kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu ya zargi cewa mafi yawan makaman da ke yawo a hannun bata-garin mutane a kasar nan mallakin gwamnati ne.
Hukumomin Najeriya sun yi gaggawar mayar da martani bayan da wata mota mai amfani da gas din CNG ta fashe a wani gidan mai da ke garin Benin na jihar Edo.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi alhini kan rasa rayukan da aka samu sakamakon fashewar tankar mai a jihar Jigawa.
Masu zafi
Samu kari