Latest
Wani barawo ya yi amfani da dabara wajen sace motar dan Taxi, inda ya siya masa farantin farfesu tare da yin awon gaba da motarsa a wani yankin jihar Legas.
Ana fargabar an harbi tsohon shugaban kasan Amurka a wani taron kamfen da ya gudana a Amurka, lamarin da ya jawo hankalin duniya baki daya kan lamarin.
An bayyana umarnin hana 'yan kasar waje ci gaba da zama a Sudan saboda a samu damar inganta tsaro bayan barkewar yaki a kasar a shekarar da ta gabata.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin surukin shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje a matsayin hadiminsa na musamman a hukumar kiwon dabbobi.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi sabbin ande-nade masu muhimmanci a gwamnatinsa. An bayyana wadanda suka samu sabbin mukamai a gwamnatin nasa.
Tsohon mamban majalisar wakilan tarayya, Hon Pally Iriase ya ce babu wanda ya tuntuɓe shi gabanin a sanya sunansa a kwamitin yaƙin neman zaben gwamnan APC a Edo.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Anyim Pius Anyim, ya koma jam'iyyar All Progressives Congress (APC) tare da jiga-jigan 'yan adawa a Ebonyi.
Gwamna Douye Diri na jam'iyyar PDP ya kara samun nasara a karar da LP da ɗan takararta na gwamna suka nemi kotun ɗaukaka kara ta tsige shi, alkali ya kori karar.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin tsohon sanatan Kano ta Tsakiya, Bashir Lado da kuma Baffa Dan Agundi daga jihar manyan mukamai a yau Asabar.
Masu zafi
Samu kari