Latest
Malam Dikko Umaru Radda ya fara bincike kan yadɗa wasu makarantun lafiya ke aiki duk da ba su cika sharudɗan inganci ba, ya ba da umarnin a rufe makarantun.
Hukumar FIRS ta aika sako ga masu sha'awar nuna bajintarsu a aikin gwamnati da bayar da gudummawa ga ci gaban kasa a matsayin jami'an haraji kan daukar aiki.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya ce jami'o'in da ya gima lokacin mulkinsa sun fi faranta masa rai fiye da gadoji da titunan da ya gina.
Prince Adewole Adebayo ya ce ba zai dhiga duk wata ƙawancen siyasa ba matuƙar zuciya ba ta zo ɗaya ba, ya ce Buhari da Tinubu kadai sun isa misali.
Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayar da kyautar makarantar sakandare ta Musulunci ta Rikadawa, wadda gidauniyar Kwankwasiyya ta gina ga gwamnatin jihar Kano.
Ministan tsaro, Mohammed Badaru ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na kokarin kawo karshen rikicin manoma da makiyaya a jihar Plateau da ke yankin Arewa ta Tsakiya.
Mai martaba Ooni na Ife ya bayyana yadda aka fatattake shi a fadar mai martaba Oba na Iwo Abdulrasheed Akanbi. Ooni na Ife ya ce ba zai kara kai masa ziyara ba.
Rundunar ‘yan sanda ta ce wadda ake zargin tana fuskantar tambayoyi ne a yayin da masu bincike ke kokarin bankado kungiyar 'yan ta'addan da za ta kaiwa alburusan.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta bayyana dalilin da Sanata mai wakiltar Kwara ta Kudu, Oyeyola Ashiru ke neman a rufe ta.
Masu zafi
Samu kari