Latest
Sanata mai wakiltar Kwara ta Kudu, Oyelola Yisa Ashiru ya zargi hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) da yi masa kazafi tare da neman wadanda aka kama.
Bayan shugaban APC, Abdullahi Ganduje ya sha alwashin kwace yankin Kudu maso Yamma gaba daya, PDP ta ja kunnen shi kan zaben Ondo da za a yi a watan Nuwamba.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya fusata da kwamishinan ilimi kan ayyukan gyaran makaranta inda ya ce ya yi masa karya kan cigaban ayyukan.
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa akwai yiwuwar Bola Tinubu ya sallami wasu daga cikin Ministoci a wannan mako bayan wata doguwar ganawa a jiya Litinin.
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta cafke wasu mutum 7 da ake zargin ƴan bindiga ne masu garkuwa da mutane, ɗayansu ya yi bayani kan kudin fansa.
Ruwan da ake kyautata zaton an sako shi ne daga madatsar ruwa a ƙasat Kamaru ya mamaye garuruwa akalla 25 a jihar Edo, mutane sun koma ƴan gudun hijira.
Tsohon mataimaƙin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya taya jagoran NNPP murnar cika shekara 68 a duniya, ya ce Kwankwaso mutum ne da ya yiwa Najeriya aiki.
Hukumar Hisbah karkashin jagorancin Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ta ayyana neman Auwal Danladi Sankara ruwa a jallo kan zargin lalata da wata matar aure a Kano.
Hukumomin Najeriya sun kama shahararren dan daudu yana kokarin guduwa daga Najeriya ana tsaka da bincikensa. An kama Bobrisky ne a iyakokin Najeriya da Benin.
Masu zafi
Samu kari