Latest
Rahotanni sun tabbatar da cewa gwamnatin jihar Kano ta dakatar wasu yan jaridu 14 daga daukar rahoto a gidan gwamnati da suke wakiltar gidajen jaridu daban-daban.
Hukumar gudanarwar birnin tarayya Abuja ta ba mutanen da ke da gidajen da ba a kammala ba wa’adin watanni uku su kammala su a cikin watanni 3 ko a rushe su.
Allah ya yiwa ɗan marigayi sarkin Zazzau rasuwa, Alhaji Ibrahim Shehu Idris ya rasu bayan fama da gajeruwar rashin lafiya a asibitin koyarwa na ABU a Shika.
A yau ne Kotun Kolin za ta yanke hukunci kan karar da gwamnatocin jihohi 19 suka shigar na kalubalantar kundin tsarin mulkin kasar kan kafa hukumar EFCC.
Gwamnatin Shugaba Bola tinubu ta bayyana cewa shirinta na gyara tattalin arzikin Najeriya na haifar da da mai ido inda ta samu manyan nasarori biyar a shekarar 2024.
Rikicin PDP kan zaben 2027 a kara ƙamari yayin da ake ƙoƙarin juya baya ga Atiku Abubakar. Yan bangaren Nyesom Wike sun fara goyon bayan gwamnan Oyo a kan Atiku.
Yayin da jihohi 16 suka shigar da korafi inda suke kalubalantar dokar da ta samar da hukumar EFCC da cewa ba a bi ka'ida ba, jihar Anambra ta janye daga shari'ar.
Wani hazikin matashi, Ayodeji Akinsanya ya kammala karatun digiri a fannin lissafi da maki 4.97, ya kafa tarihi a jami'ar Ilorin da ke jihar Kwara.
Kamfanin rarraba wutar lantarki na TCN ya bayyana cewa har yanzu bai gano abin da ya jawo daukewar lantarki a jihohin Arewa ba. Ana ƙoƙarin dawo magance matsalar.
Masu zafi
Samu kari