Latest
A halin yanzu dai ana ci gaba da gudanar da taron kasa kan dakile aikata laifuffuka ta yanar gizo wanda hukumar EFCC ta shirya a dakin taro na fadar shugaban kasa.
Gwamnatin jihar Abia ta shirya fara biyan ma'aikatan jihar sabon mafi karancin albashi na N70,000. Gwamnatin za ta fara biyan albashin a watan Oktoba.
Majalisar kasa wakilan kasar nan ta gaji da yawaitar garkuwa da mutane da miyagun yan ta'adda ke yi a babbar birnin tarayya Abuja a kwanakin nan.
Jami'in hukumar Hisbah, Malam Aliyu Dakata ya wanke kwamishinan ayyuka na musamman a jihar Jigawa, Auwal Danladi Sankara kan zargin lalata da matar aure a Kano.
Babbar kotun tarayya mai zama a Kano ta haramta gudanar da zaben ciyamomi da kansilolin da aka shirya yi a Kano ranar Asabar, 26 ga watan Oktoba.
Tsohon dan Majalisar Tarayya daga jihar Kano, Hon. Farouk Lawan ya shaki iskar yanci bayan zargin cin hanci da rashawa tun a shekarar 2012 lokacin yana Majalisa.
Gwamnatin jihar Taraba ta yi barazanar sauke sarakuna da aka samu da hannu kan rashin tsaro. Gwamnan Taraba ya ce zai sauke duk sarkin da aka samu da tayar da rikici
Hukumar kula da ingancin kayyaki ta kasa (SON) ta gargadi jama’ar kasar nan kan amfani da gas din CNG saboda an gano tarin matsalolin da ya ke dauke da shi.
An ce lamarin ya faru ne da misalin karfe 6 na yamma a kusa da kauyen Kucheri da ke Tsafe, inda maharan suka yi wa motoci kwanton bauna tare da bude masu wuta.
Masu zafi
Samu kari