Latest
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya gana da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu kan fashewar tankar mai wanda ya yi sanadin mutuwar mutane sama da 180.
Abba Kabir Yusuf zai sanar da mafi karancin albashi da zai rika biya a jihar Kano. Abba ya karbi rahoton kwamitin karin albashin ma'aikatan jihar Kano.
Gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Ahmed Aliyu, ya tuna da fursunonin da aka garkame a gidan gyaran hali. Gwamna Ahmed ya yi wa wasu daga cikinsu afuwa.
Gwamna Ahmed Usman Ododo na jihar Kogi ya kafa tarihi bayan shekaru 20, ya amince da karin alawus na N10,000 ga dukkan masu kataɓar fansho a jihar.
Kotu ta dakatar da shugaban hukumar KANSEIC prof. Sani Lawan Malumfashi da dukkanin shugabannin hukumar KANSEIC saboda rashin chanchantarsu a aikin gwamnati.
Yawaitar matsalar wutar lantarki da ake samu ya kasar nan ya jawo hankalin gwamnatin kasar nan wajen gano matsalar da ta addabi bangaren wutar a kasa.
Bobrisky ya isa iyakokin Najeriya da ke Seme tsakar dare sai aka kama shi. An binciki Bobrisky har zuwa karfe 4:00 na yamma kafin a kawo shi Legas.
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan tsaro ta bayyana cewa ba za tattauna da 'yan bindiga ba. Ministan ya ce za a ci gaba da fatattakar miyagun a kasar nan.
'Yan wasan Kano Pillars (U-19) sun yi hatsarin mota a kan hanyarsu ta zuwa sabon filin wasanni na Jos. An ce direban motar da 'yan wasa da dama sun jikkata.
Masu zafi
Samu kari