Latest
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa jam'iyyar za ta karbe jihar Rivers. Ganduje ya je jihar Rivers ta APC ce.
Kamfanin sadarwa na MTN a Najeriya ya yi asarar sama da wayoyin sadarwa 6,000 tsakanin shekarar 2022 zuwa 2023, da suka kai kimanin kudi Naira biliyan 11.
Kungiyar Citizens for Development and Education (CDE), da hadin gwiwar hukumar zabe mai zaman kanta sun shirya taro na musamman kan zaben kananan hukumomi a jihar.
Tsohon dan Majalisar Tarayya a Kwara, Hon. Aliyu Ahman- Pategi wanda ya wakilci mazabar Edu/ Patigi a jihar na tsawon shekaru 12 ya riga mu gidan gaskiya.
Ministan tsaro a Najeriya, Muhammed Badaru Abubakar ya jinjinawa sojoji bisa namijin kokarin da suke yi a yaƙi da ƴan ta'adda, ya nemi su kawo ƙarshen lamarin.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya takaita ma ministoci da shugabannin hukumomin gwamnatin tarayya amfani da motoci uku da jami'an tsaro biyar a ayarinsu.
Yan Najeriya sun yi martani bayan Bola Tinubu ya kori ministoci. An bukaci Bola Tinubu ya kori Nyesom Wike, Bello Matawalle da ministan makamashi.
Mai magana da yawun kamfanin na NNPC, Olufemi Soneye ya tabbatar da cewa jirgin mai saukar ungulu da ya yi hatsari a Ribas mallakin kamfanin East Winds ne.
Gwamnan jihar Enugu, Peter Ndabuisi Mbah ya amince da sabon mafi karancin albashin da zai rika biyan ma'aikatan jihar. Zai fara aiki daga watan Oktoban 2024.
Masu zafi
Samu kari