Latest
Gwamna Mohammed Umaru Bago ya gana da ƴan kwadago, ya sana da N80,000 a matsayon sabon albashin mafi karanci da za a biya ma'aikata a jihar Neja.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya tuno lokacin da ya fadi zaben 2015 a hannun Muhammadu Buhari inda ya bayyana halin da ya shiga na mawuyacin yanayi.
IMF ya ce babu ruwansa a cire tallafin fetur a Najeriya. Daraktan Afrika na asusun, Abebe Selassie ne ya fadi haka, ya ce amma mataki ne mai kyawun gaske.
Babbar kotun tarayya mai zama a Kano ta tsige ƴan takarar ciyaman 44 na jam'iyyar NNPP a zaben da ake shirin yi idan Allah ya kaimu gobe Asabar a jihar.
Abba Kabir Yusuf ya nuna damuwa kan rasuwar ɗan darkatan yada labaran gwamnatin Kano, Sanusi Bature Dawakin-Tofa Tofa. Abubakar Sanusi ya rasu a Indiya.
Wasu sarakuna sun fara musayar yawu a jihar Osun, ana zargin Oba Ojelabi da neman kwace wasu yankuna da ba nasa ba, an bukaci Gwamna Adeleke ya sa baki.
A yau Juma'a 25 ga watan Oktoban 2024, mai girma shugaban kasa, Asiwaju Bola Tinubu ya hadu da dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Atiku Abubakar.
Kungiyoyin ma'aikatan kananan hukumomi da malamai a jihar Kebbi sun shawarci Gwamna Nasir Idris ya jinkirta biyan mafi ƙarancin albashi da ya yi niyya.
Wata kungiya a Arewacin Najeriya ta dura kan Bola Tinubu kan umarnin ministoci su rage motoci zuwa uku. Kungiyar ta ce Bola Tinubu ne zai fara rage kashe kudi.
Masu zafi
Samu kari