Latest
Akwai lokacin da aka samu mutane X da suka rike shugabancin INEC a watanni uku. Lokacin da Farfesa Attahiru Jega zai bar ofis, sai ya zabi Ahmad Wali a 2015.
Sojojin Isra'ila sun kai hare-hare kan kasar Iran a cikin tsakar dare. Iran ta ce hare-haren ba su yi wata barna mai yawa ba yayin da Amurka tace tana sane.
Kananan hukumomi sun samu ‘yanci, amma har yanzu kusan gwamnoni ne ke da ta-cewa wajen takara. Akwai rudani game da cin gashin kan da kananan hukumomin.
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da sanya dokar taƙaita zirga-zirgar ababen hawa a faɗin kananan hukumomi 44 domin a yi zabe lafiya a tashi lafiya yau Asabar.
Yakubu Gowon yana da labarin akwai shirye-shiryen yi masa juyin mulki. Shugaban kasar bai yarda ba saboda kusancinsa da wanda aka ce zai kifar da gwamnatinsa.
Kotu ta hana zaben Kano, wani lauya ya nuna cewa in dai aka yi zabe a haka bayan wannan hukuncin na Kotu, to zance mafi gaskia an yi wahalar banza.
Rahotanni sun tabbatar da wasu shugabannin kananan hukumomi uku a jihar Benue sun gamu da hatsari a kan baburansu yayin zuwa ofisoshinsu saboda rashin motoci.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya amince da N70,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikatan gwamnati bayan ya karɓi rahoton kwamiti.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya yi magana kan tsuke bakin aljihun gwamnati. Gwamnan ya ce tun bayan hawansa mulki rabin albashi yake karba.
Masu zafi
Samu kari