Latest
Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa dakarun sojoji ba za su zuba hannu suna kallo a tayar da tarzoma kamar tashin tsahinar da tabfaru a ƙasar Kenya ba.
Kungiyar direbobin tankar mai ta kasa wacce ke karkashin kungiyar ma'aikatan man fetur da iskar gas ta ce babu wani daga cikin mambobinta da zai shiga zanga-zanga.
Gwamnatin Legas ta bayyana fargabar masu zanga-zanga za su iya jawo tashe-tashen hankula da zai salwantar da rayuka da dukiyoyin mazauna cikinta.
Gwamnatin jihar Bauchi ta fito ta bayyana cewa babu wata zanga-zangar da za a gudanar a fadin jihar. Ta gargadi masu shirin yi da su tafi wani waje ba Bauchi ba.
An gano kuskure a jawabin shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio game da sabon mafi karancin albashin N70,000 inda ya ce har masu gadi za a biya.
Kungiyar gwamnonin jihohin Najeriya ta bayyana cewa ofishin NSA zai taimakawa gwamnoni wajen kara inganta tsaro yayin da ake shirin yin zanga zanga.
Marasa rinjaye na majalisar wakilai sun bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya tattauna da masu shirin gudanar da zanga-zanga a fadin kasar nan.
Gwamnonin jihohin Najeriya da wasu ministocin Bola Ahmed Tinubu za su zaunadon lalubo hanyar da za a bi a daƙile yunkurin matasa na yin zanga zanga.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta gayyaci shugabanninta na jihohi 36 ma kasar nan zuwa taro kan zanga-zangar da ake shirin gudanarwa a ranar 1 ga watan Agusta.
Masu zafi
Samu kari