Latest
Bola Tinubu ya yi alkawarin talaka zai sarara idan ya karbi mulki. Matsin rayuwa da zargin ko-in-kula sun yi sanadiyyar da matasa za su hau titi su yi zanga-zanga.
'Yan majalisar jiha a Kebbi sun bayyana sauya sheka zuwa APC a daidai lokacin da ake ci gaba da kuka da yadda jam'iyyar APC ke yiwa 'yan kasar nan gashi.
Minsitan Tinubu ya ce bai kamata 'yan Najeriya su fara kuka kan halin da ake ciki a kasar nan ba, inda yace ya kamata a kara hakuri zuwa wani lokaci a gani.
Fitaccen basarake, Deji na Akure a jihar Ondo, Oba Aladetoyinbo Ogunlade ya roki 'yan Najeriya kan shirinsu na fita zanga-zanga game da halin kunci.
'Yan majalisar dokokin jihar Kebbi guda uku da aka zaba a inuwar jam'iyyar PDP sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a jihar. Sun samu tarba mai kyau.
An nemi asusun Rarara a kafar Facebook an rasa bayan da ya saki wata waka da ya yaba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Asabar na watan Yuli.
Hukumar matasa masu yiwa kasa hidima ta NYSC ta yi gargadi kan shiga zanga-zanga musamman masu bautar kasa inda ta ce haramun ne su shiga lamarin.
A makon nan ne kwatsam aka ji yadda Rarara ya saki sabuwar da ke yabawa gwamnatin Bola Ahmad Tinubu duk da halin da ake ciki na yunwa da fatara a Arewa.
Kungiyar 'yan asalin jihar Zamfara ta fasa shiga zanga-zangar da za a yi a fadin kasar nan a ranar 1 ga watan Agustan 2024. Ta ce babu tsari mai kyau.
Masu zafi
Samu kari