Latest
Gwamnatin Bola Tinubu ta yi Allah wadai da kiraye-kirayen da ake yi a Najeriya kan neman mulkin soja ta tabbata inda ta ce ba a ganin kokarin da gwamnatin ke yi.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo ya amince da fara biyan mafi karancin albashin N70,000 ga ma'aikatan jihar. Gwamnan zai ba 'yan fansho kudi.
Jihar Jigawa ta janye daga karar da ke neman a soke hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin zagon kasa (EFCC). Antoni Janar na jihar ya sanar da hakan.
An ruwaito yadda wani malamin makaranta ya hallaka dalibisa bayan da ya tsula masa bulali sama da 160 a lokaci guda, lamarin da ya kai ga mutuwar dalibin nan take.
Tsohuwar Ministar mata a gwamnatin Bola Tinubu, Uju Kennedy-Ohanenye ta nuna goyon bayanta wurin taya shugaban inganta Najeriya inda ta ce tana tare da shi.
Da alamu dai rikicin NNPP ya ɗaba kan manyan jiga-jiganta, taron Dr. Rabiu Kwankwaso da ƴan majalisar tarayya na Kano ya ƙara nuna ɓarakar da ta kunno kai.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi magana kam zaben kananan hukimomin da aka gudanar da jihar. Gwamna Abba ya ce an yi sahihin zabe a jihar.
Tsohon kwamishinan ayyuka a Kano, Mu'az Magaji ya caccaki tsarin yadda jam'iyyar APC ke neman mulki a jihar inda ya ce dole ta bar dogaro da karfin iko daga sama.
Rahotanni sun tabbatar da cewa mafi yawan wurare da ake gudanar da zaben kananan hukumomi a jihar Kano yan banga ne ke ba da tsaro rike da sanduna da kuma adduna.
Masu zafi
Samu kari