Latest
Kungiyar SERAP ta shigar da shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu kan bin umarnin da kotu ta ba da.kan zaben 2023.
Dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Atiku Abubakar ya yi Allah wadai da rashin wutar lantarki musamman a Arewacin Najeriya inda ya ba da shawarwari.
Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja ta tabbatar da rugujewar wani gini da ke a rukunin gidajen Vidaz, a cikin Sabon Lugbe, babban birnin tarayya.
Gwamnatin jihar Katsina ta kaddamar da kwamitin da zai fidda tsarin yadda za a yi wa ma'aikata ƙarin albashi yayin da aiwatar da dokar sabon mafi ƙarancin albashi.
Hukumar CAF ta ba Najeriya maki uku da kwallaye uku yayin da ta ci kasar Libiya tarar dala 50,000 bayan wulakanta 'yan wasan Super Eagles a shirin gasar AFCON.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta yi aiki tare da zababbun shugabannin kananan hukumomin jihar domin samar da aikin yi.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yabawa gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji kan kokarin kawo sauyi da yake yi a jiharsa da kuma ayyukan alheri.
Da yake amfani da gogewa a harkar fina-finai, talabijin, kiɗa, da ƙwallon ƙafa, ɗan fim ɗin ya ce ya kulla jarjejeniya da gwamnatin Katsina domin horar da matasa.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya da ke jihar Plateau sun fafata da masu garkuwa da mutane. 'Yan sandan sun yi nasarar ceto wani matashi da aka sace.
Masu zafi
Samu kari