Latest
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I. Jibrin ya yi ikirarin cewa APC za ta karɓe Kano a babban zaɓe mai zuwa, ya faɗi haka ne a zauren majalisa.
Shugaban Majalisar, Godswill Akpabio ya gargadi wani sanata kan yaba kyawun Bianca Ojukwu da ake tantancewa a matsayin Minista bayan Bola Tinubu ya nada su.
Hedkwatar tsaron Najeriya watau DHQ ta musanta ikirarin majalisar dokokin jihar Neja cewa ƴan ta'adda sun kwace sansanin ɗaukar horon sojoji a Kontagora.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da nadin sababbin ministoci guda bakwai da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi. Nadin na su na zuwa ne bayan an kori wasu.
Gwamnonin Najeriya, sarakunan gargajiya suna ganawa da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa. Shugabannin sun saka labule ne kan tsadar rayuwa a Najeriya
Wani matashi mai suna Paul Gyenger ya zargi gwamnan jihar Benue, Alia Hyacinth da kwarewa wurin neman mata wanda ya wallafa a shafukan sada zumunta.
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawan Najeriya, Ali Ndume ya fusata da kokarin Kara kudin haraji da gwamnatin Bola Tinubu ke kokarin yi.
Farfesa Attahiru Muhammad Jega ya yi kira ga gwamnatin Bola Tinubu kan bin tsarin bankin duniya da IMF. Jega ya ce IMF zai iya jefa Najeriya a matsala a gaba.
Allah ya yi wa daya daga cikin hadiman gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu rasuwa. Abdulrahman Lekki ya rasu ne bayan ya yi wata 'yar gajeruwar jinya.
Masu zafi
Samu kari