Latest
Akwai matatu a kasahen duniyan da yanzu babu tamkarsu wajen tace danyen mai. Dangote ya na cikin matatun mai mafi girma da ake ji da su a kasashen duniya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya soki matakin gurfanar da kananan yara a gaban kotu da rundunar 'yan sandan Najeriga ta yi a Abuja.
Hukumar yaki da masu cin hanci da rashawa EFCC ta kama Akanta Janar nanjihar Edo da wasu mutum 4 da ke da hannu idan za a cire kudi a lalitar gwamnati.
Ana da labari Gwamnati ta tuhumi yaran da aka kama a zanga-zanga da zargin cin amanar ƙasa. Jama’a sun yi Allah Wadai da Gwamnatin Tinubu saboda maka su a kotu.
Minista ya umarci ‘yan sanda su sallama takardun sharia da yara masu zanga-zanga. Ministan shari’a, Lateef Fagbemi SAN zai karbi shari'ar yara masu zanga-zanga.
Gwamnati ta tuhumi yaran da aka kama a zanga-zanga da zargin cin amanar ƙasa. Lauyan gwamnati ta fadi hikimar shigar da kara a kotun tarayya da ke Abuja.
Khalid Aminu,daya daga cikin wadanda su ka fito zanga zangar adawa da yunwa na kwanaki 10 a watan Agusta ya shaki iska bayan kwanaki 60 a hannun DSS.
Wasu miyagun 'yan ta'adda sun kai harin ta'addanci a jihar Neja. 'Yan ta'addan sun hallaka 'yan banga 13 a wani kazamin hari karamar hukumar Mariga ta jihar.
Bayan naɗin da shugabn ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya masa, sabon hafsan sojojin ƙasa na rikon kwarya, Manjo Janar Olufemi Oluyede ya shiga ofis a DHQ.
Masu zafi
Samu kari