Latest
An bayyana zargin cewa, matatar man Dangote ta zuba tsada kan man da take tacewa a cikin Najeriya duk da hango kawowa al'ummar Najeriya cikin wannan lokacin.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya shirya rantsar da sababbin ministocin da ya nada a gwamnatinsa. Shugaba Tinubu zai rantsar da su a ranar Litinin.
Hukumar jarabawa ta JAMB ta tabbatar da cafke Farfesa kan yunkurin rubutawa yarsa jarabawa a 2019 inda aka yanke masa hukuncin daurin watanni shida.
Wani jami'in dan sanda ya salwantar da ran wani matashi a jihar Anambra. Dan sandan ya harbe matashin ne a wani shingen bincike bayan rashin jituwa ta barke.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi magana kan matsalar rashin tsaro a Arewacin Najeriya. Ya ce nan ba da jimawa ba za ta zama tarihia yankin.
Kungiyar SERAP ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gaggauta umartar a saki yaran da aka tsare da sauran masu zanga-zanga nan da sa'o'i 48.
Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatar da yan bindiga sun mamaye wani yanki a karamar hukuma Zing da ke jihar Taraba inda suka kafa wata jar tuta.
Fadar shugaban kasa ta yi karin haske kan mutanen da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada shugabannin hukumomin tsaro da yankunan da suka fito.
Jagora a jam'iyyar APC a jihar Osun ya bayyana cewa yankin Arewacin Najeriya ba zai ki sake zaben Shugaba Bola Tinubu ba kan dokar gyaran haraji.
Masu zafi
Samu kari