Latest
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi garkuwa da wani babban limamin cocin Katolika a jihar Imo. Miyagun sun sace limamin ne lokacin da yake kan hanya.
Yan kasar nan sun ce wahala ta ishe su, saboda haka su ka garzaya majalisar tarayyar Najeriya su na neman daukin mahukunta kan a sake duba bangaren fetur.
Attajiri kuma fitaccen dan kasuwa, Elon Musk, ya tofa albarkacin bakinsa kan zaben shugaban kasan Amurka. Elon Musk ya ce zaben Amurka ya nuna mutane na son canji.
Hasashen da kafofin yada labarai suka fitar ya nuna cewa Donald Trumnp ne ya samu nasara a zaben shugaban kasar Amurka da aka gudanar ranar Talata.
Shugaban sojojin Najeriya, Laftanal Janar Taoreed Lagbaja ya rasu ya bar mata da yara biyu. Muhimman abubuwa da ya kamata ku sani a kan shugaban sojin Najeriya.
Tsohon hafsan tsaron Najeriya, Admiral Ola Sa'ad Ibrahim ya tafka babban rashi na matarsa mai suna Aminat Dupe Ibrahim a daren jiya Talata 5 ga watan Nuwambar 2024.
Rahotanni sun bayyana cewa sojojin kasar Chadi sun tsananta hare-hare a yankin Tafkin Chadi lamarin da ya sa mayakan Boko Haram tserowa zuwa kauyukan Borno.
A wannan labarin za ku ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya ja kunnen kananan yara a kan batun zanga zanga da za a iya gudanarwa a nan gaba, ya ce su dauki darasi.
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL) ya fito ya nesanta kansa daga zargin shigo da gurbataccen man fetur zuwa cikin kasar nan daga kasashen waje.
Masu zafi
Samu kari