Latest
Ayyukan yan bindiga na kara ta'azzara a yankin karamar hukumar Kauru a Kaduna, sun yi garkuwa da Magajin Garij Ungwan Babangida da wasu mutum 14.
Bayan yada jita-jita, shugaban masu rinjaye a Majalisar Dattawa, Sanata Opeyemi Bamidele ya mayar da martani kan jita-jitar rigimarsa da Godswill Akpabio.
Ministan kudi da harkokin tattalin arziki a Najeriya, Wale Edun ya ce rashin ɗaukar matakan da suka dace a baya ne suka jawo wahalar da ake ciki a mulkin Tinubu.
Tsohon shugaban ƙasan Najeriya, Olusegun Obasanjo ya koka kan matsalar cin hanci da rashawa. Ya ce cin hanci da rashawa ya hana a samu ci gaba a kasar nan.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Soludo, ya ce lokacin da suka yi hira ta karahe da marigayi Ifeanyi Ubah babu mutuwa kwata kwata a lissafinsu.
Gwamna Monday Okpebholo na Edo ya zargi tsohon gwamna, Godwin Obaseki da kwashe motoci 200 a gidan gwamnati inda ya kafa kwamiti na musamman domin kwato su.
Kotun Koli da ke zamanta a birnin Abuja ta yi fatali da korafin da gwamnoni 36 suka shigar kan neman bahasi game da kudin gas tun daga shekarar 1999.
Ta cikin wannan labarin, za ku jicewa a ranar Asabar ne za a bude kasuwar baje koli ta duniya a Kano, kamfanoni sun shirya halartar gagarumin taron cinikayyar.
Rundunar yan sandan Najeriya a jihar Bauchi ta kama ɓarawon da ya ke cakawa yan acaba makami a kayi ya kwace musu babur. Ya sace babur kirar Bajaj.
Masu zafi
Samu kari