Labaran duniya
Tsohon shugaban kasan Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa za a yi yaki idan bai lashe zaben shugaban kasa ba da za a gudanar a watan Nuwamban 2024.
Barrack Obama ya tsaida wanda yake goyon baya a zaben Amurka. Kamala Harris wanda Joe Biden ya janyewa takara ta ji dadin wannan gagarumin goyon baya.
Shugaban Amurka, Joe Biden shi ne shugaban kasar na bakwai da ya janye daga neman takarar shugabancin kasar a zabe domin sake tsayawa a wa'adi na biyu.
Mataimakiyar shugaban kasar Amurka, Kamala Harris ta kafa tarihin wacce ta fi samun gudunmawa mai girma har $81 a tarihin kamfe na zaben shugaban kasa.
Babbar kotun kasar Kenya ta dakatar da rundunar yan sandan kasar daga hana matasa gudanar da zanga zanga a fadin kasar. A jiya Alhamis kotun ta yi hukunci.
A jiya Laraba 17 ga watan Yulin 2024 Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Didi Esther Walson-Jack a matsayin shugaban ma'aikatan Gwamnatin Tarayya.
An bayyana wani matashi mai suna Thomas Matthew Crooks mai shekaru 20 a matsayin wanda ya kai harin kisan gillar da aka so yiwa tsohon shugaban Amurka Donald Trump.
Tsohon shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa maharbin da ya harbe shi mai suna Thomas Matthew Crooks ya kuskure shi ne ta saman kunnensa.
Ana fargabar an harbi tsohon shugaban kasan Amurka a wani taron kamfen da ya gudana a Amurka, lamarin da ya jawo hankalin duniya baki daya kan lamarin.
Labaran duniya
Samu kari