Labaran duniya
Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya bayyana cewa Donald Trump ya zama babbar barazana ga Amurka a zabe mai zuwa ko ya ci zabe ko ya fadi akwai matsala.
Mataimakin shugaban kasan Iran, Mohammed Javad Zarif ya yi murabus daga mukaminsa. Murabus din na sa na zuwa ne kwanaki 11 bayan ya hau kan mulki.
Kasar Rasha ta yiwa jami'an tsaron Najeriya martani kan cewa 'yan kasarta 7 da aka kama sun daga tutar Rasha lokacin zanga-zanga a Kano. Kasar ta ce nemi a sake su.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana cewa za su cigaba da zama da kasashen Nijar da Mali da Burkina Faso domin dawowa ECOWAS inda ya ce za su inganta tsaro.
Zinariya wata kadara ce mai kima wacce za ta iya inganta ajiyar kudin ketare, rage dogaro ga rancen kasashen waje. Mun tattaro kasashe 10 mafi samar da shi a Afrika.
Rahoton da OPEC ta fitar na watan Yuli ya nuna cewa matatar man Dangote na shirin zama karfen kafa ga masana'antar man Turai yayin da za ta girgiza duniya.
Allah ya yi wa tsohon shugaban hukumar kwallon kafar Afirka (CAF) Issa Hayatou rasuwa. An ce ya rasu bayan fama da rashin lafiya yayin da zai cika shekara 78.
Gwamnatin Birtaniya na gayyatar dalibai daga Najeriya da wasu kasashen waje domin neman tallafin karatu daga Chevening gabanin zangon karatu na 2026-26.
Tim Walz ya zama mataimakin Kamala Harris a takarar da za ta yi ta shugabancin kasar Amurka. Kamala Harris za ta fafata da Donald Trump a zaben 2024.
Labaran duniya
Samu kari