Salisu Ibrahim
5601 articles published since 29 Dis 2020
5601 articles published since 29 Dis 2020
Duniya ta shiga jimamin rasa wata matar da aka alanta a matsayin wacce ta fi kowa yawan shekaru a duniya. An alanta wacce ta fi kowa shekaru a yanzu a 2025.
Gwamnatin Tinubu ta ce, akwai laifin wasu gurbatattun 'yan Najeriya wajen ganin gwamnati ta gaza gyara wutar lantarki duk da bukatar hakan cikin lokaci.
An ruwaito cewa, gwamnatin Najeriya ta kashe makudan kudade domin tabbatar da an shiryar da 'yan Boko Haram tare da maida su mutane kamar kowa a kasar.
An bayyana yadda manyan siyasa a Najeriya ke shirin tabbatar da sun kwace mulki a hannun Bola Ahmad Tinubu a zaben shugaban kasa da ke tafe a nan da 2027.
Majalisar dattawan kasa ta shiga rudani bayan da kudurin haraji ke kokarin kawo wasu sauye-sauye da ake zaton za su kawo dawmuwa ga yankin Arewacin kasa.
An ruwaito yadda wani ango da amaryarsa suka shiga jimami bayan da motarsu ta yi hatsari yayin da suke shirin dawowa daga ofishin daurin aure a jihar Legas.
Ma'aikata a jihar Kebbi sun samu karin albashi, an samu sabani tsakanin NLC da PDP kan aiwatar da karin albashin ma'aikata a jihar da aka kawo kwanan nan.
A ranar Asabar 16 ga watan Nuwambar 2024 da muke ciki aka fara kada kuri'a a zaben jihar Ondo inda za a fafata tsakanin APC da PDP da LP da NNPP da sauransu.
Sakamakon zaben gwamnan jihar Ondo na ranar Asabar, 16 ga watan Nuwamban 2024 ya fara fitowa daga rumfunan zabe, gundumomi da kananan hukumomin jihar.
Salisu Ibrahim
Samu kari