Abdullahi Abubakar
7242 articles published since 28 Afi 2023
7242 articles published since 28 Afi 2023
Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce an cimma fahimta kan batun kayan nukiliyar Iran, amma ya bayyana cewa an binne wasu a ƙarƙashin dutse mai ƙarfi
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya roƙi shugabannin APC su yi adalci wajen fitar da jerin 'yan takarar ƙarshe domin kwantar da hankalin 'yan majalisa.
Majalisar Dattawa a Najeriya ta umarci hukumomin tsaro da na leken asiri su gano tare da cafke 'yan bindiga da 'yan ta'adda masu nuna kudade a TikTok.
Bello Matawalle ya bayyana kwarin gwiwa cewa Shugaba Tinubu zai samu karin kuri’un Arewa a 2027 musamman a Arewa maso Yamma saboda tsaro ci gaba.
Kakakin kwamitin tsaro na majalisar Iran, Ebrahim Rezaei ya tabbatar da cewa al'ummar Iran ba za su amince da mika wuya ba, inda ya ce Amurka ce ya kamata ta yi.
Wata kungiyar Musulmi ta FASON ta bayyana cewa addinin Musulunci ba shi da alaka da ta'addanci, garkuwa da mutane, fashi ko sauran miyagun laifuka.
Wata kungiyar Dattawan Kabilar Igbo ta bayyana goyon bayanta ga tikitin takarar Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso na jam'iyyar NDC gabanin zaben 2027.
Rahoton sirri na hukumar tsaro ta farin kaya, DSS ya yi gargaɗin cewa wasu da ake zargi da ta'addanci na shirin sace wasu ɗalibai a Edo ta Arewa.
Kungiyar dattawan Arewa ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ayyana dokar ta-baci kan tsaro, tana cewa Najeriya na fuskantar mummunar barazana.
Abdullahi Abubakar
Samu kari