Abdullahi Abubakar
7228 articles published since 28 Afi 2023
7228 articles published since 28 Afi 2023
Wata ƙungiyar fararen hula ta bukaci Shugaba Bola Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci a fannin lafiya tare da sauke Ministan Lafiya, Farfesa Muhammad Ali Pate.
Sarakunan gargajiya 20 da sun tsere daga garuruwansu saboda hare-haren 'yan bindiga a Kwara, sun nemi taimakon rundunar tsaro ta Iru Ekun karkashin Sunday Igboho.
Wani babba kuma na kusa da jagoran addinin Iran ya ce Mojtaba Khamenei ba zai halarci jana'izar mahaifinsa ba saboda matsanancin barazanar tsaro.
Wani da ake zargin ɗan kungiyar ISWAP ne da aka horar tukin kwale-kwalen yaƙi da amfani da bindigar Dushka ya miƙa wuya ga sojoji a Damasak, Borno.
Ministan Ayyuka, David Umahi, ya ce yana baƙin ciki idan mutane suna cin mutuncin Shugaba Tinubu saboda jajircewarsa wajen gina manyan ababen more rayuwa.
Kasar Vietnam ta fara ba iyaye tallafi, karin hutun haihuwa da wasu alawus bayan soke dokar iyakance haihuwar yara biyu domin kara yawan haihuwa.
Bayan zaben fitar da gwani, wata Babbar Kotun Tarayya da ke Gombe ta fara sauraron ƙarar da ke neman a soke tikitin takarar Sanatan APC na Gombe ta Kudu.
An kama tsohon ministan Kimiyya da Fasaha, Uche Nnaji, a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja bayan dawowarsa daga Enugu ta jirgin haya.
Atiku Abubakar ya bukaci Shugaba Tinubu ya dakatar da Femi Gbajabiamila tare da binciken zargin karɓar Naira miliyan 400 da aka yi masa ta hannun wakili.
Abdullahi Abubakar
Samu kari