Wike ya sumbaci matarsa a ranar murnan bikin yanci kai
1 - tsawon mintuna
Gwamnan jahar Ribas, Nyesom Wike baya taba gajiya da nuna ma duniya irin son da yakema matarsa mai suna Suzette Eberechi.
Gwamnan jahar Ribas, Nyesom Wike yana sumbatar matarsa a cikin jama'a
Gwamnan dai yakan nunama matar nasa soyayya koda a gaban mutane ne, kamar yadda ya faru a ranar Asabar 1 ga watan Oktoba.
A ranar bikin murnan 'yancin kan kasar nan ne nacikar ta shekaru 56 daya gudana a jahar Port Harcourt, Gwamnan Wike, an ganshi yana sumbatar matarshi a gaban jama'a inda yake nuna mata tsantsar so.
Gwamnan jahar Ribas, Nyesom Wike a wajan taro da matarsa
Soyayya gamar jini.
Asali: Legit.ng