Sanata Melaye ya siya Marsandi kirar 1958
1 - tsawon mintuna
Wakilin al’ummar Kogi ta tsakiya a majalisar Dattijai Sanata Dino Melaye ya siya wasu kasaitattun motoci guda biyu kirar shekarar 1958.
An hangi Sanatan yana shawagi a garin Abuja cikin motocin masu lamba na musamman. Ga wasu hotunan motocin.
KU KARANTA: Kuyanka duk shanun da kuka gani a cikin garin Abuja - Majalisa
Shi dai Sanata Melaye ya shahara wajen hawa manyan motocin alfarma daban daban, don banda wadannan motocin, yana da wasu kasaitattun motoci da darajarsa ta haura biliyoyin nairori.
Hmmm! Su Dino masu gari.
Asali: Legit.ng
Tags: