Bazaku yarda da tsawon wannan saurayin ba mai tsawo

Bazaku yarda da tsawon wannan saurayin ba mai tsawo

Me zakuyi idan Yaron ku yaci gaba dayin girma, girma, girma, koda yake, iyayen wanda yafi kowa tsawo a duniya sunsan amsar wannan tambayar.

Bazaku yarda da tsawon wannan saurayin ba mai tsawo

Sunan sa Broc Brown. Wannan saurayin an haifesa da girman, kuma yaci gaba da baiwa iyayensa mamaki alokacin dayaci gaba da girma. Inda sukace yana kara girman 15cm duk bayan shekara!

Bazaku yarda da tsawon wannan saurayin ba mai tsawo

Wani irin abune wannan! Yanzu haka tsawonsa mita 2 kuma girmansa 37cm. Shin saurayin nan zai daina girma kuwa?

Bazaku yarda da tsawon wannan saurayin ba mai tsawo

Duk da cewar yawancin maza suna cigaba da girmane har sai sunkai shekara 25, saboda haka kuwa wannan saurayin yanada sauran lokaci mai tsawo dazai kara tsawon nasa don ya shiga tarihi. A yanzu haka shine yaro karami dayafi kowa tsawo a duniya.

Bazaku yarda da tsawon wannan saurayin ba mai tsawo

Kuma shekarunsa 19 kachal, saboda haka yanada sauran shekaru 6 ya daina tsawo kenan! A yanzu haka mutumin dayafi kowa tsawo a duniya shine Sulta Kosen kuma tsawon sa mita 2.5 ne, saboda haka Broc yanada damar wuceshi a tsawon.

Bazaku yarda da tsawon wannan saurayin ba mai tsawo

Shidai ainihin abunda ya sanya jikin nasa haka sunan sa Sotos Syndrome, sannan da kyar ake samun mutum daya yana da ita a cikin mutane 15000. Yaron yayi gwaji na cutar Thorough, amman likitocin basuga wata matsala ba, inda sukace yana cikin koshin lafiya. Kuma yana da damar cigaba da rayuwar sa mai inganci kuma cikin jin dadi a duniya.

Bazaku yarda da tsawon wannan saurayin ba mai tsawo

Haka kuma, akwai tabbacin zai iya ci gaba da yin amfani da gabobin jikinsa, babu matsala koda anan gaba!

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng