Sabuwa: An gano wata tsohuwar tukunya a jihar Kano

Sabuwa: An gano wata tsohuwar tukunya a jihar Kano

- An gano wata tsohuwar tukunya  mai shekaru aru-aru a jihar Kano

- Tukunyan na da matukar girma inda zata iya kwashe mutane 20 zubi daya a lokaci daya

Wasu magina ne suka gano ta yayinda suke hakar tushen wata sabuwar gini da ake shirin yi a wata kauyen jihar Kano. Mutane sun zo baiwa ido abinci daga wurare daban-daban a fadin kasa.

Dubi wasu hotuna wadanda dan jaridar Legit.ng ta samu daga wurin wanda wani abun al'ajabi ta faru.

Sabuwa: An gano wata tsohuwar tukunya a jihar Kano
Jama'ar yan kallo
Sabuwa: An gano wata tsohuwar tukunya a jihar Kano
Tukunyar kenan, mutane da yawa suna gano wata tsohuwar tukunya
Sabuwa: An gano wata tsohuwar tukunya a jihar Kano
Mutane da yawa suna gano wata tsohuwar tukunya
Sabuwa: An gano wata tsohuwar tukunya a jihar Kano
Dubi girman tukunyar

A bibiye karashen labarin ba da dadewa ba......

Asali: Legit.ng

Online view pixel