Wata Zuri’a sun bada Aladu a matsayin sadaki

Wata Zuri’a sun bada Aladu a matsayin sadaki

Idan akazo bayanin biyan kudin sadaki, kowane zuri’a suna da abunda suke bayarwa amatsayin sadaki   ( Idan dai wannan abun aka tanada a matsayin sadakin a wannan zuri’ar) Wanda shine yake babbanta al’adunmu daban-daban.

Shekaru da dama yan Najeriya sunsan da yanayin al’adun bikin inyamurai wurin tsauwalawa, musamman ma idan ‘yarsu zatayi aure zuwa wani dangi. Acewar wanda ya watsa wannan labarin a shafinsa na Facebook, ya bayyana cewar dangin mijin sunzo neman auren ‘yar inyamuri da wadannan kayayyakin masu yawan.

Wata Zuri’a sun bada Aladu a matsayin sadaki

Dangin dai sun kawo Aladu guda 3 dakuma bakin akuya guda daya, dakuma katan din kifi guda daya dakuma buhun shinkafa dakuma kiret din giya kai harma da tukwanen girki.                                               Waishin wani zuri’a ne wannan dasuke bada aladu amatsayin sadaki?

 

Asali: Legit.ng

Online view pixel