Amarya tasa kaya na musamman a ranar auren ta
1 - tsawon mintuna
Yin aure gaduk macen da akayima baiko shine lokacin dayafi kowane irin lokaci a rayuwar ta, dan haka wannan matan bata bar wani abu dazai zo ya tsaida farin cikin taba.
Wata Amarya da ba'a bayyana sunan taba ta dauki hankalin jama'a da yawa masu amfani da dandalin sadarwa na yanar gizo, sakamakon shigar datayi na musamman a ranar aurenta.
Amaryar anganta sanye da kayan aure da buhu da wani dogon mayafin da yayi kama da ragar maganin sauro.
Matar data kasance mai taimaka mata, ta rike dogon mayafin ta baya, inda take binta a baya. Tunda dai ta samu tayi auren ai shikenan.
Asali: Legit.ng