Dan wasan Arsenal Granit Xhaka ya shirya tsaf domin kafa tarihi a gasar EPL

Dan wasan Arsenal Granit Xhaka ya shirya tsaf domin kafa tarihi a gasar EPL

_ Granit Xhaka ya shirya domin kokarin hana kwallo wucewa ta gabansa a gasar Premier League

_ Dan wasan tsakiyar dai yazo kungiyar kwallon Arsenal daga kungiyar kwallon Borussiaakan kudi yuro miliyan 30.

Dan wasan Arsenal Granit Xhaka ya shirya tsaf domin kafa tarihi a gasar EPL
Granit Xhaka in action for Arsenal

Granit Xhaka dai ya sanyama kungiyar kwallon kafa ta Arsenal hannu ne a wannan kakan na cinikayya dake gudana a wannan shekarar, a inda wani magoyi bayan Arsenal din ya bayyana cewar sayen dan wasan to wata alamace dake nuna cewar kungiyar zatayi wani abun azo again musamman idan akayi la’akari da yadda dan wasan yake buga wasan sa kafin yazo kungiyar ta Arsenal a inda ya lashe zakaran dayafi kowa kokari a gasar da aka buga na EURO shekar 2016. Haka kuma dan wasan ya shugo daga bayane a wasan san a farko a kungir ta Arsenal a gasar Premier League din da suka kara da Liverpool inda wasan yake 4 Arsenal din nada 3.

Dan wasan tsakiyar dai yayi kokarin ansar kwallo har sau shida a wajan abokan hammayyar su inda abun ya gagara, saidai kuma yayi mugunta har sau hudu, wanda hakkan abune mawuyaci ga sabon dan wasan da baitaba yin wasa a kungiyar saba.a karon farko.

Kungiyar dai ta Arsenal zata buga wasan ta na biyu da kungiyar data lashe gasar a bara wato Leicester city wanda ananne ake saran tsohon dan wasan Borussia Mochenglabach zai taka rawar gani sosai a wasan. Daga karshe, alamu suna nuwa cewar kungiyar kwallon kafa ta Arsenal din basu da masu daukar raini acikin yan wasansu dake buga musu tsakiya.

 

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel