Hotunan auren laftanal Agboola da Shakirat
1 - tsawon mintuna
Laftanal Abdul wasiu Agboola na dakarun sojan Najeriya ya auri kyakyawar yarinya muslma Shakirat wadda tayi karatun digirinta na biyu a jamian London ta yamma.
Anyi bikin nasu ne a garin Ibadan irin yadda sojoji keyi, amaryar tace “kamar wasa shekaru takwas kenan da muka fara soyayyar, mun taimaki junan mu, kuma mun hango akwai zaman tare a tsakanin mu. Ina fatan Allah kara dankon soyayya, tausayi da jinkai a tsakaninmu. Amin”
Ga wasu daga cikin hotunan nasu.
Asali: Legit.ng