Musulunci ya samu karuwa da wani Fasto (duba hotuna)

Musulunci ya samu karuwa da wani Fasto (duba hotuna)

- Musulunci ya samu karuwa da wani Fasto (duba hotuna)

- A jiya juma'ar nan da ta gabata 22 ga watan Juli ne wani malamin addinin kirista watau Fasto ya musulunta.

Jaridar Rariya ce dai ta bayyana hakan a wani labari da ta wallafa a shafin ta na sada zumuntar Fesbus. Jaridar ta kara da cewa wannan al'amari ya faru ne a masallacin Uthman Bin Fodio dake garin Jalingo jihar Taraba. Bayan musuluntar tasa ne kuma sai Fasto din ta canza sunansa ya zuwa Sulaiman Mafindi.

Ga dai hoton Fasto din nan lokacin da ya ke shigowa masallaci don karbar musuluncin.

Musulunci ya samu karuwa da wani Fasto (duba hotuna)

Asali: Legit.ng

Online view pixel